An bukaci gwamnatin tarayya ta sa darasin koyar da daliban makaratun Firamre da na Sakandare da al’adun gargajiya tare da dabi’antar da su amfani da kayayyakin gargajiya domin amfanin masu tasowa a nan gaba.
Kiran, ya fito ne daga bakin wasu mahalarta bikin baje kolin kayayyakin gargajiya da ya gudana a unguwar dan-bushiya da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna
#LibertyTVHausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu " #LibertyTV" Za ka iya danna kan kararrawa don karar sanarwar abubuwan da ke faruwa ko sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin ko Sanya Tallace-tallace; +2348035981503, ko +2348177775629
Ku saurari Tashar 'Yanci 103.1 FM kai tsaye a shafin mu na "internet".
https://www.zeno.fm/tashar-yanci-103-...

Sanin Asali: An Bukaci A Rika Koyar Da Darasin Al’adun Gargajiya A Makarantu newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
13 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 16 Jul 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét